Kotun Kostamare
Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke GRA a Sabon Garin Zariya, ta umarci sayar da kadarorin tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Kaduna, Hon. Muhammad Sani Sha’aban.
A yayin da yan Najeriya ke cigaba da ji a jikunsu sakamakon tsare-tsaren da gwamnatin Tinubu ta kawo, kotu ta tura wani tela gidan yari kan satar tukunyar miya.
Jigon jam’iyyar PDP kuma tsohon kakakinta, China Nwoba a Ebonyi ya shiga matsala bayan tsare shi da aka yi a gidan kaso da zargin bata suna da kuma yada karya.
Wata matar aure mai suna Ramat Joke ta roki wata kotu da ke Ilorin, da ta datse igiyar aurenta a kan cewa mijinta, Habeeb Atanda ya koma mashayin kwaya.
A yau ake jin Hukumar EFCC tayi nasara, kotu ta yankewa Mama Boko Haram da wasu hukuncin dauri. A. I Arogha shi ne lauyan da ya tsayawa EFCC a shari’ar.
Wata kotun majistare da ke yankin Sabo-Yaba a jihar Legas, ta garkame malamin addini Azuka Ohez da matarsa, Mary Ohez kan zargin damfarar kudi miliyan 33.8.
Wani lauya, Eze Agala, ya rasa rayuwarsa bayan ya yanke jiki ya faɗi sumamme, aka garzaya da shi asibiti amma rai ya yi halinsa a Fatakwal, babban birnin Ribas.
Wata babbar kotun Kano ta yankewa wata matar aure, Rukayya Abubakar, hukuncin daurin rai da rai kan kishe ‘dan kishiyarta bayan ta jefa shi a cikin rijiya.
Tsohon Sanata mai wakiltar Adamawa ta Arewa, Elisha Abbo, ya zargi shugabar kotun daukaka kara, Monica Dongban-Mensen da karbar cin hanci ta hannun yaransu.
Kotun Kostamare
Samu kari