Kotun Kostamare
Wata matar aure mai suna Aminar ta nemi kotu ta raba aurenta da mijinta bisa rashin nuna soyayya, kulawa da ɗaukar ɗawainiyar iyalansa a Ilorin jihar Kwara.
Kotu ta yi hukunci kan shari’ar Hafsat 'Chuchu' da Nafiu Hafizuinda ta umarci sake duba lafiyar kwakwalwar Hafsat da ake zargi da kisan kai a Kano.
A ranar Talata ne wata kotu da ke Kubwa, Abuja, ta raba auren wata mata mai suna Salamatu Halilu da mijinta Ibrahim Sumaila bayan shafe shekaru 14 suna tare.
Hukumar Hisbah a jihar Kano ta yi nasarar cafke wasu matasa 10 a gidan Gala bayan al'ummar Kiristoci sun yi korafi kan bude gidan a tsakiyar unguwa.
Wata mata a kusa da Abuja, Jane Ebi, a ranar Juma’a ta roki kotu da ta raba aurensu da mijinta Monday saboda neman mata da yake yi, ta ce ta gaji.
Wata kotu a Yola, jihar Adamawa ta garkame wani direba David Donald a gidan yari bisa zargin ya damfari wata mata sama da bokiti biyar na giyar 'burkutu'.
Yayin da ake ci gaba da shari'ar Murja Kunya, kotu ta umarci kamo matashin mawaki a jihar Kano, Ado Isa Gwanja kan wasu wake-wakensa na banza da badala.
Wata kotu da ke zamanta a kasar Andalus ta yanke wa tsohon dan wasan Barcelona, Dani Alves hukuncin daurin shekaru hudu da watanni 6 a gidan gyaran hali.
Ana zargin wani fitaccen Fasto da aikata laifin fashi da makami yayin da kotu ta zartar da hukuncin kisa ta hanyar rataya kansa da wasu mutane biyar a jihar Ondo.
Kotun Kostamare
Samu kari