Jihar Cross River
Hukumar NiMet ta yi hasashen cewa za a fuskanci ruwan sama da iska mai karfi a wasu jihohin Najeriya daga ranar Laraba, 9 zuwa Juma'a, 11 ga watan Afrilu.
Jam'iyyar APC reshen jihar Kuros Riba ta bayyana cewa ta cimma matsayar ba Gwamna Bassey Otu tikicin neman tazarce a kujerarsa a babban zaɓen 2027.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dauki matakin ayyana dokar ta baci a juhar Rivers tare da dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara, mataimakiyarsa da 'yan majalisa.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya samu tarba daga tsohuwar minista, Dr Betta Edu a gidanta da ke Calabar a jihar Cross River domin yin buda baki.
Ministan ayyuka, Injiniya Dave Umahi ya bayyana cewa ba makawa sai shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya samu nasara a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Rundunar 'yan sanda ta sanar da kama wani matashi da ya kashe mahaifiyarsa bayan ya mata duka da sanda ya jefa da rijiya tare da hadin kai da abokinsa.
Kwamoshinan harkokin yawon bude ido, al'adu da fasaha na jihar Kuros Roba, Abubakar Robert Ewa ya mutu a asibitin Kalaba jim kaɗan bayan taron majalisar zartarwa.
Gwamnan jihar Cross Rivers ya sanar da dakatar da sarki a Esuk Utan bayan korafe korafe an nada kwamitin da zai lura da masarautar har a kammala bincike.
Uwargidan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta halarci bikin al'adun Kalaba na 2024. Aisha Buhari ta caba ado sosai kuma ya ja hankalin al'umma.
Jihar Cross River
Samu kari