Jihar Cross River
Shugabar matar jam'iyyar PDP, Farfesa Stella Effan-Attoe ta riga mu gidan gaskiya a yau Lahadi 29 ga watan Oktoba, jam'iyyar ta yi martani kan mutuwar.
Wani iftila'in gobara da ya afku a birnin Calabar da ke jihar Kuros Riba ya yi sanadin asarar dukiya ta kusan naira miliyan 25 makare a cikin wasu manyan shaguna.
Wasu 'yan bindiga da ake zaton mayaƙa ne sun kai farmaki kan gidan gyaran halin da ke jihar Kuros Riba, sun kashe jami'in tsaron da suka taras a babbar kofar shiga.
Wata mummunar gobara da ta tashi a rukunin wasu shaguna a wata kasuwar birkin Calabar na jihar Cross Rivers ta janyo asarar dukiya mai tarin yawa.
Wata mata ta nuna rashin tausayi tsantsa bayan kona dan kishiyarta da dutsen guga kan zargin daukar Naira 200 a karamar hukumar Calabar da ke Kuros Ribas.
Wasu tsagerun 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da wani babban Fasto da ɗiyarsa a Kalaba, babban birnin jihar Kuros Riba.
A ranar Juma’a, 15 ga watan Satumba, Gwamna Bassey Otu na jihar Cross River ya ce zai kashe biliyan 5 wajen gyara ofishin gwamna a Calabar daidai da matsayinsa.
Majalisar wakilai a Najeriya ta dakatar da shirin mika wani yanki na jihar Adamawa ga kasar Kamaru, yankin Sina na karamar hukumar Michika da ke jihar.
Rikicin filaye da iyakoki a tsakanin wasu ƙauyuka huɗu na ƙaramar hukumar Yala a jihar Cross Rivers, ya sanya gwamna Bassey Otu sanya dokar hana fita.
Jihar Cross River
Samu kari