Jihar Cross River
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kutsa cikin dakin kwanan dalibai na jami'ar Calabar (UNICAL), inda suka yi awon gaba da wasu mutum uku yayin harin.
Dan Najeriya ya shiga tarihi yayin da ya kammala digiri a UNICAL, inda ya samu kyautar kudi daga SUG a lokacin da ake bikin yaye dalibai a jami'ar da ke Kudanci.
Kwamishinan lafiya na jihar Kuris Riba, Dakta Henry Ayuk, ya bayyana matakan da suke ɗauka bayan cutar kyanda ta ɓalle a wasu makarantu biyu a jihar.
Rundunar ‘yan sandan Cross River ta kama wani matashi da ya kashe mahaifiyarsa mai shekaru 62 a Calabar yana mai zarginta da tabarbarewar dukiyarsa.
Wasu ma'aikatan gwamnati a jihar Cross River sun fara zanga-zagar nuna bacin rai kan rashin biyan su albashi n watan Fabrairu da har yanzu gwamnatin ba ta yi ba.
Gwamnan jihar Cross River, Bassey Otu ya gamu da matsala bayan ‘yan damfara sun yi kutse a lambar wayarsa tare da neman makudan kudade a hannun jama'a.
Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta nada Hon. Amina Arong Divine a matsayin shugabar matan jam'iyyar bayan mutuwar tsohuwar shugabar matan, Farfesa Stella.
A yau Juma'a ce 12 ga watan Janairu aka yanke hukuncin jihohi da dama inda Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Bassey Otu na jam'iyyar APC a jihar Cross River.
Ministan jin kai da kawar da talauci, Dokta Betta Edu, ta fara biyan talakwa kdui N20,000 a Calabar, Cross River a kokarinta na kawar da talauci.
Jihar Cross River
Samu kari