Dan takara
Rabiu Kwankwaso ya ci karo da dinbin mabiya yayin bude sabon sakatariyan NNPP a Warri. Hadimin tsohon Sanatan na Kano ta tsakiya yake cewa sun ci taro a yau.
Atiku yana zakulo ‘Yan kasar waje da ‘Yan wajen PDP da zai ba kujeru a ofis, Kakakin kwamitin PDP a zaben shugaban kasa, Charles Aniagwu, ya bayyana wannan.
An shirya gagarumin tattaki saboda Peter Obi, magana ta je gaban Alkali Lauyan da ya shigar da kara yace yin wannan tattaki zai jawo abin da ya faru a EndSARS.
Tsofaffin Shugaban Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida da Abdussalam Abubakar sun hadu da ‘Dan takarar Shugaban Kasa, Rabiu Kwankwaso mai neman mulki a NNPP.
Bola Tinubu Ya Kafa Kwamitocin da Za Su Taimaka Masa a 2023 a Kudu Maso Yamma. Rotimi Akeredolu da Adeniyi Adebayo za su shugabanci kwamitocin neman zaben APC.
Atiku ya jero ayyukan da zai fara a kwana 100 idan ya zama Shugaban Najeriya. Waziri zai yi kokarin cire tallafin mai, ya rage cin bashi a cikin kwanakin farko.
Femi Fani-Kayode ya kira Peter Obi da makaryaci, mara gaskiya kuma mayaudari, ya zarge shi da neman tada yaki tsakanin Hausawa, Yarbawa da Ibo da ke Najeriya.
An goge sunayen mutum 1,126,359 da suka yi rajistar katin zabe. Hukumar INEC mai gudanar da zabe ta bayyana halin da ake ciki wajen rajistar masu neman PVC.
A farkon makon nan jita-jita ta fara yawo, ana cewa wasu sun kai wa Peter Obi hari a Abuja. Dazu muke jin yana nan lafiya lau, babu wanda ya kawo masa hari.
Dan takara
Samu kari