Dan takara
Farfesa Gideon Christian ya roki ICC ta yi bincike a kan irin abubuwan da Bayo Onanuga ya fada. Takardar da ya aikawa kotun Duniya ya isa Hague a makon nan.
Sanatan APC, Ministan Buhari, Mataimakin Gwamna sun lale N50m wajen sayen fam. Mutane da-dama sun biya N50m wajen sayen fam da nufin shiga takara a Jihohi uku.
Wani dogon rahoto ya tattaro duka matan da suka yi nasara a zaben majalisar dokoki da INEC ta shirya a zaben bana, su na masu jiran gado a watan Yunin 2023.
Mulkin jihar Benuwai ya sake dawowa hannun Jam'iyyar APC. Za a ji Gwamna Samuel Ortom zai mika mulki ga Hyacinth Alia, a maimakon ‘dan takaran da ya ci buri.
Za a ji a makon gobe ne ‘Yan takaran da suka yi nasara a zaben Majalisa za su samu satifiket a jihohinsu, haka abin yake ga zababbun Gwamnoni da mataimakansu.
Jam’iyyar LP ta je kotun sauraron karar zabe, ta na so a sake shirya zaben 2023. Peter Obi ya gabatar da bayanai msdu nuna akwai Jihohin da aka yi wa APC magudi
Farfesa Ahmad Doko Ibrahim na jami’ar ABU Zaria ya ce New Nigeria Peoples Party ta ci kuri’u 1.09m a Kano, a Bauchi da Katsina, an ci zabe da da kuri’u barkatai
Za a ji Atiku Abubakar ya ce ba tsakani da Allah ya rasa zaben 2023 ba. Lauyan ‘dan takaran, Joe-Kyari Gadzama SAN ya fadawa kotun zabe yadda aka shirya magudi.
Atiku Abubakar ya shigar da kara a kotu a kan nasarar Bola Tinubu. Lauyoyin Atiku da na Peter Obi duk sun shiga kotu, kowa yana ikirarin shi ne ya lashe zabe.
Dan takara
Samu kari