Babban bankin Najeriya CBN
Tsohon gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yi farin ciki da matakin shugaban ƙasa Tinubu na dakatar da gwamnan CBN, Godwin Emefiele, ya ce hakan ya yi daidai.
Wanda zai gaji Godwin Emefiele har zuwa lokacin da za a gama bincike shi ne Folashodun Adebisi Shonubi. A shekarar 2018 ya zo CBN, kafin nan ya yi aiki a banki.
Festus Ogun, wani lauya masanin kundin tsarin mulki, ya ce shugaba Tinubu ba shi da hurumin tsige gwamnan babban bankin Najeriya, Emefiele, ba tare da izini ba.
Rahotani da suka fito sun nuna cewa jami'an Hukumar Yan Sandan Farin Kaya, DSS, sun damke, Mista Godwin Emefiele, dakataccen gwamnan Babban Bankin Kasa, CBN.
Labari dadumin sa shine cewa Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da Godwin Emefiele daga matsayinsa na gwamnan babban bankin Najeriya (CBN).
Wani dalibin Najeriya, Abraham Magu, ya yi aikin bajinta wajen zana takardar nara N200 da Fensir mai kaloli, jama'a sun nemi CBN da Bola Tinubu, su jawo shi.
Haruna Garus Gololo wanda yana cikin manyan jam’iyyar APC a Bauchi ya ce akwai bukatar EFCC ta binciki jami’an gwamnatin da suka yi aiki da Muhammadu Buhari
Babbar kotun tarayya ta bai wa gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godswill Emefiele sammaci don gurfana a gabanta bayan zarginsa da aka yi na kin sake $53m.
Bankin CBN ya karya farashin Naira bayan an yi canjin gwamnati, $1 ta koma kusan N630, amma a N435 aka yi lissafin kowace Dala daya a kundin kasafin kudin 2023.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari