Babban bankin Najeriya CBN
Patrick Osagie Eholor ya yi karar Mai girma Muhammadu Buhari a kotu a dalilin neman bashi. Ana karar Shugaban Najeriya da Ministocin Tarayya da ofishin DMO
Babban bankin Najeriya (CBN) yaa kara kudin haraji zuwa kashi 18.5 cikin dari don dakile farashin kayayyaki. A bayan nan bankin na kasa ya taba yin irin karin.
Gwamnan jihar Zamfara, Muhammad Bello Matawalle, ya yi kira ga shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, kar ya bari gwamnan CBN, Godwin Emefiele, ya bar kasar nan.
'Yan Najeriya sun mamaye harabar babban bankin CBN inda suke neman a sauke gwamna Godwin Emefiele kan batun da ya shafi karancin sabbin takardun kasar; Naira.
Babban bankin Najeriya (CBN), ya fito fili ya yi fatali da batun janhe sabbin takardun kuɗi daga hannun mutane. CBN ya ce baya da wani shiri makamancin hakan.
Bankunan kasuwanci sun ci yo bashin biliyoyin kuɗi daga wajen babban bankin Najeriya (CBN). Bankunan suna ci yo bashin ne don cike giɓin kuɗin da suke da shi.
Rahotanni sun nuna cewa neman wanda zai gaji kujerar Emefiele ta gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) yayi nisa. An lissafo wasu manyan mutane da ake zato.
'Yan Najeriya sun shiga tashin hankali, sun cike asusun sakon imel na CBN da sakwannin korafi game da halin da ake ciki na karancin kudi da kuma cire kudade.
CBN ya bayyana cewa, zai fara aikin tabbatar da ya rufe duk wasu asusun banki a kasar nan da ba a hada su da BVN ba saboda wasu dalilai, ya bayyana meye yasa.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari