Muhammadu Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga dakarun sojin rundunar Operation Hadin Kai da su cigaba da kokari yayin da suke shiga matakin karshen na yaki.
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira Maiduguri, babban birnin jihar Borno, domin ziyarar aiki ta kwana daya mintuna kadan bayan 'yan Boko Haram sun harba roka cikin
'Yan ta'addan Boko Haram sun harba makamai mai linzami a filin jiragen sama da ke yankin Ngomari a Maiduguri yayin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ke hanya.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya fito daga fadarsa ta Aso Villa zuwa filin jirgin Nnamdi Azikwe dake Abuja, inda zai nufi Maiduguri, babban birni jihar Borno
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Alhamis zai ziyarci babban birnin jihar Bornoin ji Gwamna Babagana Zulum. Ya ce 'yan jihar su fito su tarbe shi hannu biyu.
‘Yan Majalisar Wakilai karkashin jam’iyyar PDP, a ranar Laraba ta wata takarda sun bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya falka don ceto ‘yan Najeriya ko kuma
Mambobin majalisar dattawan tarayyan Najeriya sun dakatar da yunkurin tsallake matakin Buhari su tabbatar da kundin gyaran zabe 2021, za su ɗauki wani mataki.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya roki al'ummar jihar Borno su fito kwansu da kwarkwata du tarbi shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a gobe.
Bincike ya nuna akalla Naira biliyan 499.32 aka yi asararsu ta dalilin dakatarwar da aka yiwa kamfanin sada zumunta na Twitter a Najeriya ciki 'yan watannin bay
Muhammadu Buhari
Samu kari