Gwamnatin Buhari
Tsohon ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung, ya caccaki gwamnatin Shugaba Tinubu kan yadda take dora alhakin halin da ake ciki kan gwamnatin Buhari.
Sanata Sani Musa ya soki afuwar da aka yi wa manyan wajen biyan haraji. A shekaru biyar da suka wuce, kusan N17tr aka rasa a kasar nan a dalilin afuwar haraji.
Wasu na ganin Godwin Emefiele ya yi aika-aikar da tattalin arzikin nan ya rikice ba kowa ba har ana ganin Bola Tinubu ba zai iya gyara barnar shekaru 60 a wata 6 ba.
Za a ji asalin abin da Abdullahi Tijjani Gwarzo ya fada a wata hira da aka yi da shi wanda aka juya. Wasu sun zargi Ministan da karyata zancen yunwa da ake kuka.
An gano yadda tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sa hannu aka fitar da dala biliyan 10 don aikin samar wa wani kamfani da iskar gas a bisa kuskure.
Shehu Sani ya caccaki sarakunan Arewa kan kokawa da suka yi game da wahalar da ake sha a karkashin gwamnatin Tinubu, yana mai cewa sun yi gum a lokacin Buhari.
Rahoton AuGF ya fallasa yadda ake bushasha da dukiyar gwamnati a ma’aikatu. Wasu ma'aikatu sun saba kashe fiye da abin da aka yi masu tanadi a kasafin kudi.
Lauretta Onochie, tsohuwar hadimar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta caccaki Shugaban kasa Bola Tinubu kan kin daurawa daga inda aka tsaya a gwamnati.
Adams Oshiomhole ya ce mutane na cin kwa-kwa daga manufofin APC. Sanatan Arewacin jihar Edo a majalisar dattawa ya fadawa ‘yan Najeriya cewa nan gaba za a more.
Gwamnatin Buhari
Samu kari