Gwamnatin Buhari
Girma da Nijar take ba shugaban Najeriya, ya jawo makwabciyar ta karrama Muhammadu Buhari, a yayin da yake halartar taron AU, an nadawa titi a Niamey sunansa
An yi bayanin abin da ya sa aka canza manyan takardun kudin Najeriya. Muhammadu Buhari yace ‘yan damfara ba za su iya buga jabun kudin da aka fito da su ba.
Shugaba Muhammadu Buhari a gobe Alhamis, 24 ga watan Nuwamba, 2022 zai yi tafiyar zuwa birnin Niamey, babbar birnin kasar Nijar domin halartan taron Afirka.
Za a shimfida bututun gas tun daga jihar Kogi zuwa Kaduna, har Kano, idan aikin nan ya tabbata, Sarkin Kano yace wannan zai taimaki Arewa da fadin Najeriya.
Gwamna Nyesom Wike bai hakura da maganar kyale Gwamnoni su rika karbar harajin VAT a jihohin da suke mulki ba, Gwamnan yace Ribas za ta kashe N420bn a 2023.
Gwamna Godwin Emefiele na CBN ya yi kira ga yan Najeriya musamman kungiyar miyetti Allah da majalisa cewa ko kwana daya ba za'a kara na wa'adin mayar da kudi ba
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada hadimarsa, Lauretta Onochie domin ta shugabanci hukumar ci gaban yankin Neja Delta, ya mika sunanta da wasu 15 majalisa.
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari karkashin jagorancin babban bankin Najeriya (CBN) ta kaddamar da sababbin takardun kudin naira da ta sauya wa fasali.
Wani minista daga cikin jiga-jigan da ke zagaye da Buhari ya bayyana kadan daga alheran da yake gani tattare da mulkin Buhari. Ya ce Buhari ya kawo sauyi tsaro.
Gwamnatin Buhari
Samu kari