Jihar Borno
Dan majalisa AbdulMumin Jibrin Kofa ya bijirewa takwarorinsa na Arewa kan sabon kudurin haraji da shugaba Bola Tinubu ya bijiro da sji a kasar nan.
Gwamnatin jihar Borno ta fara biyan malaman makarantun firamare sabon mafi karancin albashi na N70,000. Malaman makarantan sun nuna farin cikinsu kan hakan.
Sanata Ali Ndume ya samu kariya bayan an fara maganar masa kiraye kan sukar kudirin haraji ba Bola Tinubu. Mutanen Borno suna goyon bayan Ali Ndume.
Rahotanni sun bayyana cewa sojojin kasar Chadi sun tsananta hare-hare a yankin Tafkin Chadi lamarin da ya sa mayakan Boko Haram tserowa zuwa kauyukan Borno.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Borno domin jaje kan ambaliyar ruwa. Buhari ya gana da Zulum da Shehun Borno bayan an tarbe shi.
Rundunar sojin saman Nigeriya ta kashe yan ta'addar ISWAP 50 a Borno. An kashe jagoran ISWAP Bashir Dauda da wasu yan ta'adda 49 da lalata musu abinci.
Gwamna Babagana Umaru Zulum na jihar Borno ya aiwatar da dokara sabon mafi ƙarancin albashi, ma'aikata sun fara ganin karin kudi a albashinsu na wata.
Gwamnatin jihar Borno ta gurfanar da kananan yara uku da wasu mutane 16 a gaban kotu kan zargin sun ci amanar kasa a zanga zangar da suka gudanar a Agusta.
Rundunar sojin Najeriya ta saki wuta kan Boko Haram suna tsaka da wani taro a Borno. Sojojin sun kashe mayakan Boko Haram da dama bayan kai musu farmaki.
Jihar Borno
Samu kari