Jihar Borno
Wasu jami'an tsaro na Civilian Joint Task Force (CJTF) sun rasa rayukansu bayan 'yan ta'addan ISWAP sun dasa musu bam a jihar Borno. Wasu sun samu raunuka.
Shehun Borno, Abubakar Ibn Umar Garbai El-Kanemi ya tafka babban rashin ɗansa na farko, Shehu Mustapha Umar El-Kanemi wanda ya rasu a daren jiya Asabar.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya shawarci sojojin Najeriya da su kafa sansanin sojoji a dajin Sambisa da tsaunin Mandara a jihar Borno.
Rundunar sojin hadin kai mai yaki da ta'addanci a jihar borno ta sanar da cewa wani mai kera bama-bamai wa Boko Haram ya mika wuya tare da wani dan ta'adda guda daya
Legas tana cikin jihohin da sai dai jam'iyyar PDP ta gansu kuma dole ta bar su a tarihi. Haka tun daga zaben 1999 zuwa yau, PDP ba ta taba kafa gwamnati a Yobe ba.
Rundunar sojin Najeriya ta gano wurin da 'yan ta'adan ISWAP ke hada burodi a jihar Borno. Sojojin sun lalata wurin tare da sauran kayan hada burodin
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta da ke aikin wanzar da zaman lafiya a Arewa maso Gabas sun halaka ƴan ta'adda biyu a jihar Borno.
Yayin da hukumomi ke ta kokarin dakile ta'addanci a Najeriya, kungiyar ISWAP ta kammala shirye-shirye domin bude gidan rediyo ta yanar gizo domin yaɗa manufofi.
Akalla mutum 10 aka tabbatar da sun mutu sakamakon wani bam da ya tashi da motar Bas ta haya a kan titin Baga-Kokawa a ƙaramar hukumar Kokawa a Borno.
Jihar Borno
Samu kari