
Barayin Shanu







Ana zargin wata dattijuwa mai fiye da shekaru 60 a Duniya da ta zo daga Legas da laifin dauke almajirai biyu da kuma wata karamar yarinyar shekaru 2 da haihuwa.

'Yan bindiga sun kai farmaki wurin kiwon shanu wanda ba shi da nisa da filin jirgin saman Sultan Abubakar na jihar Sakkwoto. Sun kwashe sama da shanu 200 .

Musa Lurwanu Maje shi ne wanda ya labe da sunan Zahra Mansur, yana tsula tsiya a Facebook. Maje ya rika karbar kudi daga hannun jama’a ba tare da an ankara ba.

Yayin da wasu yankuna a kudu ke nuna kyama ga masu shigo da shanu a jihohinsu, rahoto ya nuna jihar kudu na daga cikin jihohin da suke cin naman shanu fiye da

Nan da kwanaki kadan za a ji Gwamnatin jihar Edo za ta sa kafar wando daya da mabarata. Gwamnan Godwin Obaseki ya ci burin hana bara a kan titi, a koma gona.

Kwamitin nan na PACPM ne ya ba gwamnatin Muhammadu Buhari shawarar ayi wa marasa gaskiya afuwa. Mun kawo maku sunayen duk wani wanda yake cikin wannan kwamitin.

Rundunar tsaro ta Amotekun a Jihar Ondo ta ce ta jami’anta sun kame akalla shanu 400 a wani sintirin da ta kira ‘Samamen Shara’ da take gudanarwa a fadin jihar.

Jami’an tsaro sun ce sun cafke wadanda ake zargi su na aikin saida makamai. kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kebbi, Adeleke Adeyunka-Bode yace za a kai su kotu.

Wasu ‘Yan gida daya su 2, sun hada-kai sun yi wa babban Attajirin nan Prince Eze sata. Tsofaffin ma’aikatan Attajirin sun tsere da kudinsa fiye da Biliyan daya.
Barayin Shanu
Samu kari