Barayin Shanu
An sace motar Limamin Masallacin Jumu'a na ITN dake Zaria yau dinnan bayan Sallar Jumu'a. Mustapha Auwal Imam sun sa labarin Facebook, yanzu an gano motar.
Kotu ta daure Mawaki da wasu mutane na tsawon shekaru 20 saboda laifin damfara. Alkalin da ya saurari wannan kara a Ilorin, ya zartar da hukuncin dauri a kan su
An Likita a asibiti a jihar Kwara da laifin kashe marasa lafiya. Idan Likitan ya kashe marasa lafiya ta hanyar allura, ya kan dauke motocinsu domin ya saida.
Jaridar The Nation ta ruwaito cewa, wani wa da kani sun guntule hannun mahaifinsu dan shekara 60 don kawai su samu damar sace shanunsa a wani batun koru a Neja
Kazeem Bamidele ‘dan shekara 50 a Duniya, yana kotu ana shari’a da shi tare da wasu mutanen da sun tsere, ana tuhumarsu da satar wayoyi 76 a yankin Ajegule.
Ahmed Idris yana neman yin sulhu da EFCC a kotu a shari'ar satar kudi. Lauyan da ya kai kara, Rotimi Jacobs esq ya fadawa Alkali wannan a ranar Larabar nan.
Ana zargin wata dattijuwa mai fiye da shekaru 60 a Duniya da ta zo daga Legas da laifin dauke almajirai biyu da kuma wata karamar yarinyar shekaru 2 da haihuwa.
'Yan bindiga sun kai farmaki wurin kiwon shanu wanda ba shi da nisa da filin jirgin saman Sultan Abubakar na jihar Sakkwoto. Sun kwashe sama da shanu 200 .
Musa Lurwanu Maje shi ne wanda ya labe da sunan Zahra Mansur, yana tsula tsiya a Facebook. Maje ya rika karbar kudi daga hannun jama’a ba tare da an ankara ba.
Barayin Shanu
Samu kari