Aso Rock
Mun tattaro matakan da aka cin ma yayin da Bola Ahmed Tinubu ya zauna da Gwamnonin jihohi. Shugaban kasa ya yabi kokarin da Abba Kabir Yusuf ya fara a Kano.
Shugaban ma’aikatan Gwamnatin Tarayya, Femi Gbajabiamila da mai ba da shawara a harkar tsaro, Nuhu Ribadu sun shiga ganawar gaggawa kan zanga-zanga.
Fasto Olabisi Adegboye ya fallasa wadanda ke juya gwamnatin Tinubu da kuma hana shi yin abin kirki a kasar inda ya ce za a kore su kafin cika shekara daya.
Mai magana da yawun Muhammadu Buhari bai ji dadin aiki da Marigayi Abba Kyari sosai ba. Femi Adesina ya bada labarin rashin jituwarsa da Abba Kyari kafin ya rasu.
Bola Tinubu ya dauki alkawari talaka zai more idan ya kara hakuri. Shugaban kasa ya gana da wasu Sarakuna a fadar Aso Rock Villa, yace masu dadin yana gaba.
Fadar shugaban kasa ta soke katin dakatacciyar ministar jin kai, Dr Betta Edu wanda shi ke ba ta damar shiga Villa. Wannan matakin zai hana ta ganin Tinubu.
Dakatacciyar Ministar Tinubu, Dakta Betta Edu ta gamu da cikas bayan an hana ta ganin Shugaba Tinubu a fadar Aso Rock a yau Litinin a birnin Abuja.
Kasafin kudin da gwamnatin tarayya ta shirya ya nuna abin da aka ware da sunan tafiye-tafiyen Bola Ahmed Tinubu da Kashim Shettima a shekarar badi ya zarce N15bn.
Ana fama da barayi da ‘Yan bindiga a Najeriya, a haka ne wasu Sojoji sun dauke ‘dan jaridan fadar Shugaban kasa, sun yi masa fashi a Abuja a makon da ya wuce.
Aso Rock
Samu kari