Aso Rock
A cewar jigon siyasa kuma tsohuwar mai fada a ji a APC, Aisha Buhari na daga cikin mutanen da ke hana ruwa gudu a fadar shugaban kasa. Ta bayyana ta yaya ne.
Gwamnatin tarayya ta musanta ikirarin El-Rufai na cewa akwai wasu a fadar Buhari da ke zagon kasa ga Tinubu.Yace Buhari ya mayar da hankali wurin zaben gaskiya.
Godwin Emefiele ya shiga fadar shugaban Najeriya a birnin Abuja. Gwamnan babban bankin kasar na CBN ya samu damar sa labule tare da Muhammadu Buhari da rana.
Muhammadu Buhari ya nuna hukumar INEC ba za ta canza lokacin zabe ba, shugaban kasa ya fadi haka da ya hadu fastoci a inuwar kungiyarsu ta CBCN a Aso Rock.
Mallam Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa Buhari, ya caccaki shugaba Obasanjo kan sukar Buhari inda yace tsabar hassada ce ke damunsa a zuciyarsa.
Mazauna babban birnin tarayya kuma mabiya addinin Kirista, sun kai wa shugaba Buhari ziyara inda suka yi shagalin bikin Kirsimetin bana tare da shugaban kasan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ba zai yi kewar shugabancin Najeriya ba sosai saboda kushe shi da ’yan kasar ke yi duk kokarinsa na inganta ta.
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Ibrahim Gambari, ya bayyana cewa Buhari yana da halasci kuma yana sakawa duk wanda yayi masa biyayya in dama ta samu.
Za ku fahimci akwai Hadiman shugaban kasa da mutane ba su san da zamansu ba. Wannan rahoto ya tattaro duk Masu taimakawa Muhammadu Buhari a ofis da gidansa.
Aso Rock
Samu kari