![Tsohon daraktan CBN ya tona asirin Emefiele a kotu kan sauya fasalin Naira](https://cdn.legit.ng/images/560x315/04a03cd4f35f9654.jpeg?v=1)
Yaki da rashawa a Najeriya
![Tsohon daraktan CBN ya tona asirin Emefiele a kotu kan sauya fasalin Naira](https://cdn.legit.ng/images/560x315/04a03cd4f35f9654.jpeg?v=1)
![Marigayi Ibrahim Lamorde: Abubuwa 5 da ba ku sani ba kan shugaban EFCC da ya rasu](https://cdn.legit.ng/images/560x315/4679e65bf5892773.jpeg?v=1)
![Safarar kudi: Jami'in Binance ya yanke jiki ya fadi a kotu, alkali ya dauki mataki](https://cdn.legit.ng/images/360x203/31f98c1b35cb11bd.jpeg?v=1)
![Emefiele: “Yadda na biya cin hancin $600, 000 domin a biya ni kudin kwangila a CBN”](https://cdn.legit.ng/images/360x203/ae5348f630701060.jpeg?v=1)
![Kungiya ta wanke Ganduje daga zargin rashawa, ta kalubalanci gwamnatin Kano](https://cdn.legit.ng/images/360x203/359b0ab0a1cae788.jpeg?v=1)
![Badaƙalar $6bn: Tsohon ministan wutar lantarki ya gamu da babbar matsala a kotu](https://cdn.legit.ng/images/360x203/22597d4d853e8cca.jpeg?v=1)
!["Yan siyasa na satar kudi ne domin su rabawa talakawa", Sanata Ndume ya fasa kwai](https://cdn.legit.ng/images/190x107/55fdbf48fb934bbd.jpeg?v=1)
Babban bulaliyar majalisar dattawa, Ali Ndume ya bayyana cewa zai goyi bayan hukuncin kisa ga wadanda suka saci Ntrn amma ya nemi a kyale barayin N1m da N1bn.
![Badaƙalar N19.4bn: An samu matsala yayin gurfunar da Ministan Buhari da ɗan uwansa a kotu](https://cdn.legit.ng/images/190x107/5bcbc539d43f4192.jpeg?v=1)
Hukumar EFCC ta roƙi babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta ɗage ranar gurfanar da Hadi Sirika saboda ba a sanar da shi batun sabuwar ƙarar da aka shigar ba.
![Kin bayyanar Yahaya Bello a kotu ya fusata alkali, an sake ba EFCC damar kama shi](https://cdn.legit.ng/images/190x107/acf6c4f4a6c659fb.jpeg?v=1)
Babbar kotun tarayya ta fusta kan yadda Yahaya yake ci gaba da kin bayyana a gabanta. Mai shari’a Emeka Nwite ya yi fataki da bukatar hana EFCC kama Bello.
![ICPC: Kotu ta daure jami'in tsaron NSCDC na tsawon shekaru 5 a kurkuku](https://cdn.legit.ng/images/190x107/3daca448ebd7d7c6.jpeg?v=1)
Hukuma mai yaki da cin hanci da rashawa (ICPC) ta daure kwamandan NSCDC shekara biyar bisa laifin karban kudi domin samawa mutane aikin gwamnati.
![Kotu ta ba da belin tsohon minista Hadi Sirika da ɗiyarsa, an kafa sharuda](https://cdn.legit.ng/images/190x107/5bcbc539d43f4192.jpeg?v=1)
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon ministan sufurin jiragen sama Hadi Sirika, ɗiyarsa, da wasu mutane biyu kan N100m kowanne.
![Hukumar EFCC ta kama manyan jami'an tsaro 6 kan Badaƙalar N6bn a Abuja](https://cdn.legit.ng/images/190x107/c461e55886adb18a.jpeg?v=1)
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa ta tsare wasu manyan jami'an hukumar sibil difence NSDCC a hedkwatar EFCC da ke Abuja.
![Tsohon ministan Buhari ya faɗi yadda wasu hadimai suka 'saci kuɗi' a gwamnatin APC](https://cdn.legit.ng/images/190x107/1c2a312a246b2a85.jpeg?v=1)
Tsohon ministan sadarwa, Adebayo Shittu, ya bayyana cewa wasu aminan da Buhari ya amimce da su sun yi amfani da haka sun ci amanarsa a tsohuwar gwamnati.
![EFCC na tuhumar wasu tsofaffin gwamnoni 58 kan badakalar N2.1tn? Gaskiya ta fito](https://cdn.legit.ng/images/190x107/c838d30475a2d4e9.jpeg?v=1)
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta nesanta kanta daga jerin wasu sunaye na tsofaffin gwamnoni 58 da aka fitar kan cewa tana tuhumarsu.
![Wasu 'yan jam'iyyar APC sun yi kira ga EFCC kan cigaba da binciken ministan Tinubu](https://cdn.legit.ng/images/190x107/1e962c3518c4b8a9.jpeg?v=1)
Kungiyar APC akida ta yi kira ga EFCC kan cigaba da binciken minstan tsaro Bello Matawalle. Kungiyar ta yi kiran ne bayan gudanar da zanga-zanga a hedikwatar hukumar
Yaki da rashawa a Najeriya
Samu kari