
Yaki da rashawa a Najeriya







Kotun Kano ta hana kama Muhuyi Magaji Rimingado, yayin da 'yan sanda suka fayyace cewa ba kama shi suka yi ba, an gayyace shi ne kawai domin bincike.

Ana zargin wasu daga cikin 'yan majalisun Najeriya sun daura dambar tasto Naira miliyan 480 daga jami'o'in tarayya kasar, tare da yi masu barzana.

Tsohon shugaba Olussegun Obasanjo ya bayar da shaida a rikicin wutar lantarkin Mambilla. Ya ce ya bayar da shaida ne don gyara bayanan da Agunloye ya yi.

Tsohon ministan makamashi, Saleh Mamman na tsaka mao wuya, wanai ɗan canji ya ba da shaida a kansa, ya faɗi yadda suka yi harkallar canjin Daloli na N22bn.

Hukumar ICPC za ta gurfanar da tsoffin mukarraban El-Rufai kan zargin karkatar da Naira miliyan 64, yayin da tsohon gwamnan ya musanta zargin cin hanci.

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ta Najeriya (ICPC) ta kuma zargi wani daga tsofaffin jami'an gwamnatin Kaduna da tafka rashawa ta miliyoyi.

Hukumar yaki da masu cin hanci da rashawa a Najeriya watau EFCC ta fara titsiye sarakunan da ke zaben sabon Alaafin na Oyo kan zargin karɓar rashawa.

Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya dakatar da mai taimaka masa ta musamman kan zarge-zargen da ake mata na damfarar mutane kuɗaɗe masu nauyi.

Gwamnatin Kano ta bayyana jin dadinta bisa gaskiya, amana da kishin jihar da kwamitin rabon kayan makaranta ga ɗaliban firamare na mayar da rarar kudi da aka samu.
Yaki da rashawa a Najeriya
Samu kari