AbdulAziz Yari
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, da wasu manyan ƴansiyasa kamar Sanata Abdul'aziz Yari sun fara yunƙurin yadda za a kawar da APC.
Sanata Abdul'aziz Yari ya shirya tallafawa 'yan Najeriya miliyan 1.25 da kayan abinci yayin da aka fara azumin watan Ramadana, kuma tallafin ba na siyasa ba ne.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci 'yan Najeriya masu hannu da shuni da su taimaka marasa galihu musamman a lokacin azumin watan Ramadan.
Sanata mai wakiltar Zamfara ta Yamma a majalisar wakilai, Abdulaziz Yari Abubakar, ya tanadi tireloli 358 na kayan hatsi domin rabawa talakawa a lokacin Ramadan.
Wata kungiyar matasan Arewa sun yi ikirarin cewa akwai wani shiri da suka gano na gurgunta 'yan siyasar Arewa don cimma wata manufa a zaben 2027.
Gamayyar Sanatoci daga Arewacin Najeriya sun dira a jihar Kaduna don jaje ga wadanda harin bam ya rutsa da su a kauyen Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Abdul'aziz Yari ya bayyana cewa muhimman ayyukan da shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya ɗauko sun fara dawo da zaman lafiya.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi ganawar sirri da tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Abdul'aziz Yari a fadar shugaban ƙasa da ke Abuja ranar Alhamus.
Hukumar tsaro ta farin kaya, DSS ta karyata labarin da ke cewa, ta kama tsohon gwamnan jihar Zamfara saboda ya ki amsa wayar shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu.
AbdulAziz Yari
Samu kari