Aisha Buhari
Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta magantu a kan yanayin siyasar arewa inda ta shawarci shugabannin yankin da su yi koyi da yadda takwarorinsu na kudu ke siyasa.
Matashin wanda dan asalin jihar bauchi ne kuma yake karatu a jihar Jigawa ya zagi Hajiya Aisha Buhari, uwargidar shugaban kasa, da zargin taci kudin talakawa
Uwargidan Shugaba Buhari, Aisha Muhammadu Buhari, ta janye karar Aminu Muhammad, dalibin da ta maka kotu kan zaginta, wanda ta kai kotu aka tura shi kurkuku.
Lauya mai rajin kare hakkin bil adama a Najeriya, Inibehe Effiong ya fitar da takardar karar da aka shigar kan Aminu Adamu, dalibin FUD kan zagin Aisha Buhari.
Wani matashi ya zagi uwar gidan shugaban kasa, ya ce ta ci kudin talakawa ta yi bul-bul. An kama matashin wanda aka ce ya zagi Aisha Buhari bayan bin diddigi.
a makonnin da suka gabata ne dai uwar gidan shugaba muhammadu buhari ta sa aka kama aminu dalibi a jamiar tarayya dake dutse kan zargin cin mutuncinta a twitter
An gurfanar da dalibin nan Aminu Adamu Muhammad da ake zargi da bata sunan Aisha Buhari a gaban kuliya, yanzu mun samu labarin yadda aka kamo shi tun farko.
Matar Shugaban kasa za ta bada shaida da kan ta a kotun tarayya na Maitama. Da alama dalibin da ake shari’a da shi a kotu watau Aminu Adamu ya debo ruwan zafi.
'Yan ajin matashin da aka tura Kurkuku Za Suyi Jarrabawar Karshe. Tun jiya aka aike da Aminu gidan yari mutane basu sani ba. Zai fara jarrabawa ranar Litinin.
Aisha Buhari
Samu kari