Aikin Hajji
Jami'an yadda labarai na hukumomin, Malam Yunusa Abdullahi da Muhammad Lawal sun bayyana hakan ne a cikin sanarwar da suka fitar a Kaduna da Abuja. Sanarwar ta ce Cibiyar Kula da Aikin Hajji na Kasa ta amince da N1, 549,297.09 a m
Hukumar ta kwastam ta ce labarin ba gaskiya ba ne, a saboda haka masu neman aikin su kiyaye da kafafen dake yada labarin. Sannan ta kara da cewa yanzu haka hukumar na matakin tantance takardu da bayanan masu sha'awar aiki da ita
Hukumomin kasar Saudiyya sun saki Zainab Aliyu, matashiyar nan 'yan Najeriya da aka kama bisa zarginta da shiga da kwaya kasar saudiyya. A jawabin da babban sakatare a ma'aikatar harkokin kasashen waje ta Najeriya ya fitar, ya ce
Gwamnan Kano ya gwangwanje wasu ma'aikata da manyan filaye a Kano, kuma cikin wadanda suka dace har daNasir Zango, wanda aka ba takardar mallakar fili a Bandirawo. Don haka Nasir Zango yace zai kyautar da filin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da tawagar sa sub bar kasar Dubai domin dawowa gida Najeriya bayan kammala halartar wani taro a kan harkokin kasuwanci da saka hannun jari na kwana biyu da aka yi a Dubai. Buhari da wasu minitoc
Ma'aikatar cikin gida a kasar Saudiyya ta bayyana cewar ta kashe wasu mutane uku; dan kasar Pakistan, dan kasar Yemen da wata mata 'yar Najeriya bayan samun su da laifin safarar kwaya zuwa cikin kasar. Kisan ya kawo adadin mutanen
An kama wasu 'yan Najeriya biyar da ake zargi da aikata laifin fashi da makami a kasuwar canjin kudi da ke Sharjah a hadaddiyar daular larabawa (UAE) da aka fi kira da Dubai. Rahotanni sun bayyana cewar wadanda ake zargin sun yi
Bayan zaben gwamnoni da aka gudanar a ranar 9 ga watan Maris a jihohin Najeriya, Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta, INEC ta bayyana cewa zabe bai kammalu a wasu jihohi shida ba, jihohin sun hada da Adamawa, Bauchi, Benue, Kano, Plateau
Za ku ji cewa Hukumar jin dadin Alhazai reshen jihar Zamfara, ta bayyana cewa rayukan Alhazanta biyar ne suka salwanta yayin sauke faralinsu na aikin hajjin da ya gabata na wannan shekara 2018 a kasa mai tsarki.
Aikin Hajji
Samu kari