Aikin Hajji
Hukumar Alhazai ta kasa( NAHCON) ta sanar da yawan maniyyatan Najeriya da zau gudanar da aikin Hajjin bana a shekarar 2024. Ta ce sama da mutum 50,000.
Hukumar jin daɗin alhazan Najeriya NAHCON ta gargaɗi mahajjata su yi hattara da wasu mutane da ke neman su kara kuɗim hajji wanda hukumar ba ta umarta ba.
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya ba maniyyatan jiha makudan kudi har N3.34bn domin tallafa musu bayan ƙarin kudin kujera da hukumar alhazai ta yi.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa da ke Arewacin Najeriya ya ba maniyyatan jiharsa N1m bayan hukumar alhazai ta kara N1.9m a kowace kujera hajjjn bana.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya tallafawa maniyyatan jiharsa da rabin kuɗin da NAHCON ta ƙarawa maniyyatan jiharsa, ya ba da sabon umarni.
Gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara ya biya wa maniyyatan jiharsa Musulmai cikon kudin kumar hajji har N1.9m kan kowace kujera bayan hukumar alhazai ta kara kuɗi.
Wasu gwamnonin jihohi sun ba da tallafin kudi ga alhazai domin taimaka musu wajen cikata kudaden aikin hajjin su biyo bayan karin kudin da NAHCON ta yi.
Yayin da ake kukan tsadar kuɗin zuwa sauke farali, mun tattara muku yadda musulman Najeriya suka biya kuɗin hajji tun daga 2015 zuwa shekarar da muke ciki.
Sanata Ali Ndume ya yi Allah wadai da karin kudin kujerar aikin hajji inda ya bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya biya cikon kudin ga maniyyata domin rage musu wahala.
Aikin Hajji
Samu kari