Aikin Hajji
Hukumar jin dadin alhazai, NAHCON ta fitar da farashin kudin kujerar aikin aikin hajjin bana ta shekarar 2024 a naira miliyan 4.9 yayin da Arewa kuma 4.7.
A ranar Alhamis, 10 ga watan Janairu, Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin sabuwar majalisar gudanarwa ta hukumar jin dadin Alhazai ta kasa (NAHCON).
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta amince da Air Peace, Max Air da kanfanin FƙyNas a matsayin kamfanonin jiragen sama da zasu yi jigilar maniyyata hajjin 2024.
Wata kungiya mai neman ganin cigaban arewa mai suna ANA ta yunkuro da nufin lalubo hanyoyin ganin yadda za a saukakawa maniyyata farashin zuwa Makka.
Hukumar Alhazai ta kasa (NAHCON) ta sanar da amincewa da karin wa'adin lokacin biyan kudin aikin Hajjin 2024. Hukumar ta yi hakan ne bayan wa'adin farko ya kare.
Hukumar aikin Hajji ta jihar Zamfara ta fara mayar da naira miliyan 747 ga maniyyata 504 da suka fara tara kudin tun daga 2019 zuwa 2023. Shugaban hukumar, Musa.
Hukumar jin dadin alhazai, NAHCON ta koka kan yadda ta gaza cike gurbin kujerun aikin hajjin bana guda dubu 95 saboda wasu dalilai da suka shafi dala.
Gwamnatin tarayya ta hannun hukumar kula da jin daɗin alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta sanar da cewa Musulmai za su biya N4.5m na hajjin bana 2024.
Gwamnatin jihar Filato, ta kafa wani kwamiti da zai binciki jami’an hukumar jin dadin alhazai ta jihar, bisa zargin karkatar da naira miliyan 200 na wasu maniyyata.
Aikin Hajji
Samu kari