
Ahmed Ibrahim Lawan







Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, Abdullahi Adamu na APC, Gwamna Obaseki da shugaban majalisar dattawa Ahmad Lawan sun rasa rumfar zabensu a babban zabe.

A baya kotun daukaka kara dake zama a Abuja ya jaddada cewa Bashir Sheriff Machina ne sahihin ‘dan takarar APC na kujerar sanatan Yobe ta arewa a jihar Yobe.

Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kadu sosai a lokacin da ya ji labarin wai Ahmad Lawan ne APC ta tsayar.

A halin yanzu Ma’aikatar Isa Pantami ta gagara yi wa Kwamitin majalisa bayanin inda kudin da Akanta Janar ya warewa ma’aikatar N13.9bn domin ayi wasu ayyuka.

Watakila CBN ya tsawaita wa’adinsa sai bayan watanni 6 ganin Sanatoci su na ganin zai fi kyau a bari sai zuwa Yunin 2023 sannan a daina karbar tsofaffin kudi.

Ana tuhumar Ahmad Lawan wanda Bola Tinubu ya taimaka a siyasa da yi wa PDP aiki. Festus Keyamo ya ce tun fil azal Sanatan bai taba marawa jam’iyyar PDP baya ba
Ahmed Ibrahim Lawan
Samu kari