Afrika ta kudu
Ƙasashen Afirka 10 sun kammala fafatawarsu a gasar Kofin Duniya ta FIFA 2026. Legit Hausa ta yi nazarin yadda kowacce ƙasa ta taka rawar gani, nasarori da kalubale.
Fitaccen dan wasan tsakiya na kasar Afirka ta Kudu, Jayden Adams ya riga mu gidan gaskiya yana da shekaru 25, rundunar yan sanda ta kaddamar da bincike.
Dan wani babban fasto a Afrika ta Kudu mai suna Mubarak Mnisi ya bayyana yadda ya shiga addinin Musulunci ya cigaba da yada addinin a hali yanzu.
Majalisa ta yi watsi da bukatar kwace MTN da DStv, ta bukaci gwamnati ta kara matsin lamba domin kare 'yan Najeriya daga hare-haren kyamar baki a Afirka ta Kudu.
Hukumar NiMet ta yi gargadin cewa jihohi 27 na Najeriya na cikin hadarin ambaliyar ruwa tsakanin 1 zuwa 10 ga Yuli, tare da bukatar daukar matakan kariya.
Gwamnatin Tarayya ta yi Allah wadai da kisan wasu 'yan Najeriya biyu a Afirka ta Kudu, tare da neman a gudanar da bincike cikin gaggawa a hukunta masu hannu.
Wasu 'yan Najeriya da suka ƙi barin Afirka ta Kudu bayan wa'adin 30 ga Yunin shekarar 2026 sun ɗauki makamai domin kare kansu yayin rikicin ƙin baƙi.
Senegal da DR Congo da kasashe 3 sun fice daga gasar Kofin Duniya ta FIFA 2026, lamarin da ya kara rage fatan Afirka na lashe kofin karo na farko.
Elon Musk ya yi iƙirarin cewa mutuwar mutane a Afirka ta ragu bayan Amurka ta rage tallafin USAID, yana cewa hakan ya rage rikice-rikice a nahiyar.
Afrika ta kudu
Samu kari