Afrika ta kudu
Tsohon Shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa akwai bukatar shugabannin kasashen Afrika su sake duba na tsanaki kan dimukuradiyya.
Rundunar sojojin Dimukradiyyar Congo sun sanar da dakile wani mummunan juyin mulki daga ƴan kasar da kuma mayakan kasashen ketare a yau Lahadi 19 ga watan Mayu.
Akwai tarin al'adu da dama a ƙasashen duniya wanda ya bambanta da saura, wasu kasashe sun amince da tsarin mata su biya maza sadaki yayin da suke neman aure.
Wasu daga zaratan mata musulmi da su ka shahara a duniyar wasanni sun hada da Asisat Lamina Oshaola 'yar Najeriya, da Khadija Shaw, sai Nouhailla Benzina, daHanane.
Tsohon Sanata Shehu Sani ya shawarci gwamnatin Najeriya ta yi amfani da yawan 'yan kasarta domin ci gaba. Ya ce kamata ya yi Najeriya ta jagoranci Afrika a komai.
Shugabaj kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya nemi sauran kasashen duniya ta taya nahiyar magance matsalar yunwa da sauran matsalolin da yankin ke fuskanta
Tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu, Jacob Zuma ya gamu da mummunan hatsarin mota inda ya ci karo da wani direban babbar mota a jiya Alhamis a ƙasar.
Jami'ar Cape Town ta ci gaba da zama babbar jami'a a Nahiyar Afrika a cikin kuma mai matsayi a jami'o'in duniya na bana kamar yadda Edu Rank ya wallafa.
Asusun ba da lamuni na duniya IMF ya fitar da jerin kasashe 10 mafi arziki a Afirka da aka shiga shekarar 2024 tare da fitar da Najeriya daga jerin.
Afrika ta kudu
Samu kari