Hadarin jirgi
Kamfanin jiragen sama na Air Peace ya yi karin haske kan tangardar na'ura da jirginsa ya samu a lokacin da yake kokarin sauka filin jirgin Murtala Muhammad na Legas.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo ta ba da umarni ga hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Najeriya NCAA na dakatar da ayyukan Dana Air.
An shiga fargaba yayin da jirgin saman Dana Air ya samu matsala a Legas bayan ya dauko fasinjoji 83 inda ya kauce hanya saboda tafka ruwan sama da aka yi.
An shiga jimami bayan wasu 'yan mata guda biyu sun gamu da tsautsayin hatsarin jirgin ruwa a jihar Neja yayin kai ziyarar salla zuwa wurin 'yan uwa.
Hatsarin ya faru ne da safiyar ranar sallah yayin da al'umma ke kokarin dawowa daga sallar idi. Mutane biyu sun fada kogin Legas yayin da hukumomi ke kokarin ceto su
Wani jami'in rundunar ƴan snada da ke aikin raka jirgin ƙasan Kaduna zuwa Abuja ya rasu ana tsaka da tafiya, fasinja ya bayyana yadda lamarim ya auku.
Rundunar sojin saman Najeriya ta bayyana cewa wani jirgin atisaye ya gamu da karamin hatsari a jihar Kaduna yayin komawa filin jirgin sojoji da karfe 2:55 na rana.
Hukumar kula da hanyoyin ruwa ta jihar Legas LASWA ta tabbatar da mutuwar fasinjoji 4 tare da ceto wasu 11 a hatsarin jirgin ruwan da ya afku ranar Litinin.
Hukumar kula da hanyoyin ruwa ta jihar Legas ta tabbatar da ceto mutum 15 yayin da wani mutum ɗaya ya mutu sakamakon hatsarin jirgin ruwa a Ikoyi jiya.
Hadarin jirgi
Samu kari