Abun Bakin Ciki
Wasu ‘yan bindiga sun harbe kansilan jam’iyyar APGA, Nze Ala Kuru Orji, yayin da yake jefa ƙuri’a a mazabar Ezukaka 1, Orumba ta Kudu a jihar Anambra.
Yan bindiga sun kashe mutum 5, sun sace mata 9 a Bargaje, karamar hukumar Isa, jihar Sokoto. Yanzu haka dai yaran rikakken dan ta'adda Bello Turji, ne ake zargi.
Tsohon ministan sadarwa a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya bayyana ta’aziyya kan rasuwar Hakimin Wuro Tale, Alhaji Adamu Yerima a jihar Gombe.
Wani bako ya fadi a lokacin wani taro da Shugaba Donald Trump ya jagoranta a Fadar White House, yayin da ake magana kan rage farashin maganin kiba.
An kama wani mutum da ya yi wa shugabar ƙasar Mexico, Claudia Sheinbaum, wani mummunan ɗanyen aiki ta hanyar rungumeta da ƙoƙarin sumbatarta a bainar jama’a.
Fusatattun matasa sun kashe limami a jihar Kwara bisa zarginsa da maita; ‘yan sanda sun kama mutane hudu, yayin da aka gargadi jama’a kan ɗaukar doka a hannu.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya mika sakon ta'aziyya da addu'o'in neman rahama bisa rasuwar Durbin Kano, Muhammad Lawan Koguna, ya ce an yi rashi.
Jarumin Kannywood, Mato Yakubu da aka fi sani da Malam da aka fi sani da Malam Nata’ala, ya rasu bayan fama da ciwon daji, inda aka tabbatar da labarin.
Rahotanni sun tabbatar da cewa mahaifiyar tsohon gwamnan jihar Bauchi, Dr. Ahmad Adamu Mu'azu ta riga mu gidan gaskiya bayan ta sha fama da jinya.
Abun Bakin Ciki
Samu kari