Abun Al Ajabi
Minista Nyesom Wike ya aika wa shugabannin JUAC takardar gargaɗin tura su gidan yari bayan sun ƙi janye yajin aikin da suka shiga duk da umarnin kotu.
Rahotanni sun bayyana shirin juyin mulki a Najeriya tare da zargin Timipre Sylva da daukar nauyin kudade. Jami’an tsaro sun bankado shirin kafin kammalawa.
Tsohon ministan sadarwa, Adebayo Shittu, ya yi gargadi kan shirin kafa dokar Shari’a a Oyo, idan jama’a suka buƙaci hakan bayan ya zama gwamna a 2027.
Wani bidiyo ya bazu inda aka ga wani mutum dauke da adda ya kutsa cocin ibada a jihar Abia, yana korafin yadda hayaniyar ke damunsa daga wajen taron.
'Yan sanda sun gano kwarangwal din mutum a cikin kayan fasinja a babbar hanyar Legas zuwa Ibadan; an kama Lawal Ibrahim kan kisan abokin aikinsa.
Mazauna unguwar Dorayi Chiranci a cikin garin Kano sun shiga tashin hankali sakamakon kisan wata matar aure da yayanta shida, sun nemi a dauki mataki.
Sir James Louise ya bar Kiristanci sakamakon rashin karrama Ifeanyi Ubah wajen gina babbar cocin Katolika ta Nnewi a bikin da aka yi ranar 14 ga Janairu, 2026.
Olubadan na Ibadan, Oba Rashidi Ladoja, ya karyata rade-radin watsi da Alaafin na Oyo, yana mai jaddada haɗin kai da cigaban al'umma da kuma hukuncin kafofin sadarwa
Majalisar dokokin jihar Akwa Ibom ta karyata rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa tana duba kudirin dokar da zai haramta zina a tsakanin mutane.
Abun Al Ajabi
Samu kari