Abun Al Ajabi
Wani bidiyo na kawaye biyu da ke soyayya da saurayi daya ya girgiza intanet. Yan matan sun sumbace shi yayin da suke sharholiya da mutumin a gado.
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Kogi ta kama Goodness Oshodi, wani matashi dan shekaru 19 da ake zargin ya binne kaninsa, Friday Oshodi da ransa.
Tsohon shugaban kasar mulkin soja, Janar Yakubu Gowon, Gwamna Rotimi Akeredolu da sauran fitattaun yan Najeriya da aka yi karyan sun mutu a soshiyal midiya.
Kotun daukaka kara a kasar Angola ta tura wata yar TikTok mai suna Ana da Silva Miguel, gidan yari na tsawon shekaru biyu kan zagin shugaban kasarsu, João Lourenço.
Wata matar aure mai suna Hauwa Hamza ta maka mijinta a gaban kotu inda ta nemi ya sawwake mata. Yahaya Mohammed ya ce sai ta biya shi sadakinsa N160,000.
An hasko Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, a wani bidiyo da ya yadu yana girkawa tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Bukola Saraki abinci.
Bidiyon wata budurwa ya girgiza Intanet bayan ta haura kofar shiga gida don kawai ta isar da sakon gulma ga kawarta, budurwar ta tsallake wayoyin wuta a saman kofar.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bai wa matashi Dayyabu Haladu aiki a hukumar Alhazai da kujerar Makka da kuma kudade bayan ya dawo da Naira miliyan 15 yayin aikin hajji.
Wani dan Najeriya ya fusata bayan ya kama mai aikinsa tana wanke kayan wutan gidansa har da laftof da sabulu da ruwa. Ya daka mata tsawa a bidiyo.
Abun Al Ajabi
Samu kari