Abun Al Ajabi
Wani miji ya bai wa matarsa hakuri da tsinken tsire guda biyu bayan sun samu sabani, bidiyon da ya yadu ya nuna yadda matar ta yafewa mijin bayan ya isa gareta.
Wani bidiyon TikTok da ya yadu ya nuno mutane suna kwashe kudi daga kasa bayan wani tsadadden biki da ya samu halartan manya da suka yi wa ma’auratan ruwan kudi.
Diyar mai kudin Afrika, Aliko Dangote, ta yi taku a wajen wani taro da ta halarta. Ta kasance darakta a kamfanin mahaifinta amma ta ware lokacin sharholiya.
Wata budurwa ta kamu da son wani matashi mai sana'ar yankan farce, ta bayyana irin kaunarsa da take a lokacin da yake mata yankan farce a wata jiha.
Hakimin kauyen Dan Gulam a jihar Jigawa, Umar Ibrahim, ya karyata zargin cewa ya yi wa wata yarinya fyade da kunsa mata ciki sannan ya shafa mata cutar kanjamau.
Wani bidiyon TikTok mai ban mamaki ya nuno wata mai aikin bara a titi tana siyan soyayyar kaza daga wajen wani dan talla. Jama’a sun tofa albarkacin bakunansu.
An bayyana yadda kasar Kenya ta fara kera wayoyin hannu, ake rabawa 'yan kasar a matsayin bashin da za su iya biya bayan wani lokac; babu tsada ko kadan.
Wata mata ta bayyana irin tashin hankalin da ta shiga saboda gano mijinta juya ne bai haihuwa kuma ya ce ba zai nemo maganin da zai warke ba ko kadan.
Wata yar Najeriya ta koka a soshiyal midiya kan wata hira mai daidaita zuciya da ta gano a wayar mijinta. Ta ce yanzu ji take kamar ita ke auren kanta.
Abun Al Ajabi
Samu kari