Abun Al Ajabi
Wata tsohuwar jarida da ke dauke da farashin naira kan kowace dala a shekarar 1978 ya bayyana a soshiyal midiya kuma ya haddasa cece-kuce. Mutane sun kadu.
Wata yar Najeriya ta bayyana yadda take samun daloli ta hanyar siyar da ganyen ayaba a turai. Ta nuna yadda take tattara ganyen don amfani da shi wajen yin alale.
An gano wani mutum-mutumi yana ba motoci hannu a wani titin Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya. Masu ababen hawa na ta bin umurninsa cike da ladabi.
Wani dan Najeriya ya sha caccaka a soshiyal midiya bayan ya ci naira miliyan 15.6 a caca da ya buga da N100. An soke shi kan ba wanda ya ba shi satar amsa N100k.
Wata mata da ta nemi saurayi ya bata lambar wayarsa ta yi baiko. Ta ba da labarin yadda ta fara nunawa saurayin tana sonsa sannan ta karfafawa mata gwiwar yin haka.
Wani mutumi da ya dawo daga gidan yari bayan shekaru 15 ya tambayi dalilin da yasa bai ga kowa ba a dandalin 2go. Bidiyon ya yadu a soshiyal midiya.
Wani fasto mai mata 2 ya hakura da yunkurinsa na auren mata ta uku. Faston wanda ya bayyana aniyarsa na auren mata ta 3 a baya ya bayyana dalilinsa na sauya tunani.
Wata matar aure ta haifi tagwaye kasa da awanni 24 bayan mijinta ya mutu. Bidiyon matar da yaran nata ya tsuma zukatan mutane da dama a soshiyal midiya.
Jami'an 'yan sanda sun yi nasarar kamo daliban firamare 2 da suka cinna wa makarantarsu wuta a jihar Ogun, rundunar ta ce ta fara bincike kan wannan danyen aiki.
Abun Al Ajabi
Samu kari