Abun Al Ajabi
Gwamnatin jihar Lagos ta shirya kakaba karbar haraji kan masu ajiye ababan hawa a wuraren ibada da sauran hanyoyi wanda ake sa ran zai fara aiki a watan Oktoba.
Wani fusataccen Fasto a jihar Enugu mai suna Linus Okwu ya zane mambobin cocinsa saboda sun ki share harabar wurin ibadar yadda ya umarce su gaba daya.
Dan Gwamna Babagana Umara Zulum ya karyata zargin da ake masa na an tsare shi a kasar Indiya bisa laifin kashe wani dan kasar China a gidan rawa da daddare.
Ɗan barkwanci mai ashariya daga Arewacin Najeriya, Umar Bush ya shiga ofishinsa a hukumance bayan nada shi hadimi na musamman a bangaren nishadi a Abuja.
Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jin Lagos ya ba kowane matashi mai bautar ƙasa da ya kammala horaswa a yau Talata 16 ga watan Yulin 2024 a jihar N100,000.
Malamin gargadiya, Satguru Maharaj Ji a jihar Osun ya bukaci Gwamna Ademola Adeleke ya tuge sarkin Iwo, Oba Abdulasheed Akanbi daga sarautar garin.
Wani barawo ya yi amfani da dabara wajen sace motar dan Taxi, inda ya siya masa farantin farfesu tare da yin awon gaba da motarsa a wani yankin jihar Legas.
Bidiyo ya nuna yadda Umar Bush ya gamu da Aliko Dangote a fadar shugaban kasa a daidai loakcin da ake cewa ya cika dura ashariya saboda neman suna a intanet.
Mutane sun shiga wani irin yanayi bayan ganin wani bidiyo na wasu tsofaffi mata suna aikin leburanci inda wasu ke tausayawa musu ganin yadda shekarunsu suka ja.
Abun Al Ajabi
Samu kari