Abun Al Ajabi
Wani malamin makaranta ya ba al'umma mamaki da yake tafiyar kilomita 25 kullum a kan keke domin koyarwa a makarantar sakandare da ke jihar Katsina.
Shugaba Tinubu ya amince da zirga-zirgar jirgin kasa kyauta a Najeriya daga 20 ga Disamba zuwa 5 ga Janairu domin rage nauyin sufuri yayin bukukuwan Kirsimeti.
Mawaki Rarara ya ziyarci masallacin da yake ginawa a Kahutu tare da ziyarar gidan biredin da ya bude, Mama Bread, wanda ya jawo hankalin al’umma sosai.
Rigima ta barke kan shirye-shiryen birne marigayi, Oba Gabriel Adekunle na Ijesa a jihar Osun saboda zargin tatsar iyalansu makudan kudi domin birne shi.
Hadimin Sanata Godswill Akpabio mai suna Uduak Udo ya nemi yafiyar Gwamna Umo Eno kan kuskuren taya shi murnar mutuwar matarsa wacce ta rasu a watan Satumbar 2024.
Mutuwa ta sake kai ziyara cikin iyalan gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, yayin da direban mahaifiyarsa ya fadi ya mutu bayan jin labarin rasuwar kanwar gwamnan.
Majalisar dokokin Adamawa ta yi zama kan kudiri game da kirkirar sababbin sarakuna ajin farko a jihar wanda Gwamna Ahmadu Fintiri ya gabatar a ranar Litinin.
Bayan gwamna ya rikice yayin gabatar da kasafin kudi a gaban Majalisa, shugaban APC a Edo, Jarrett Tenebe ya kare Gwamna Monday Okpebholo na jihar.
Mutane sun yi martani yayin da matar tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ta gamu da katuwar macijiya da wani jaririn maciji a gidanta.
Abun Al Ajabi
Samu kari