Abun Al Ajabi
An bayyana yadda wasu tsageru suka hallaka jigon jam'iyyar APC a wani yankin jihar Plateau. An ce sun yi hakan ne a lokacin da suka fara harbi ba kakkautawa.
An zargi golar Ivory Coast da sanya guraye a wasan karshe da suka buga da Najeriya a kwanakin baya da suka gabata. An bayyana gaskiyar abin da kr faruwa.
Sanata Shehu Sani ya yi Allah wadai da fitowar da wasu dattawan mata suka yi a titi babu kaya da sunan zanga-zanga kan tsadar rayuwar da ake ciki.
Kwamitin sarakunan gargajiya na Egba da ke jihar Ogun ya dakatar da wani basarake kan cin zarafin naira, an dauki matakin ne a jiya Juma'a 16 ga watan Faburairu.
Wani bidiyo mai karya zuciya ya nuno lokacin da wata mata da mijinta ya mutu ta sume a kan titi saboda talauci da wahalar rayuwa. ‘Yan Najeriya sun taru a kanta.
Rahotanni sun kawo cewa Kotun Musulunci ta aike da Ramlat Mohammed zuwa gidan gyaran hali saboda zargin ta da koyar da karuwanci da kuma yada badala.
Hisbah ta kama Ramlat wacce ta yi bidiyon da ta tallata kanta take cewa duk namijin da zai aure ta sai ya auro mata macen da za su dinga lalata da ita.
An gano yadda tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sa hannu aka fitar da dala biliyan 10 don aikin samar wa wani kamfani da iskar gas a bisa kuskure.
Wani matashi ya rabu da budurwasa saboda furucin da ta yi cewa ba za iya wanke masa kayansa ba idan suka yi aure saboda mahaifiyarta bata wankewa kayan mahaifinta.
Abun Al Ajabi
Samu kari