Abuja
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa bayanai sun nuna yawan albashi da Shugaba Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima ke karba.
Shugaban tsagin NNPP, Agbo Major ya ce Rabiu Kwankwaso da magoya bayansa sun bar jam'iyyar tun bayan rushewar haɗin gwiwa a 2022 inda ya ba su tare da su.
Jami'in yada labaran kungiyar Izala, Ibrahim Maina Muhammad ya karyata cewa an yi wa Sheikh Sani Yahaya Jingir ihu a masallacin kungiyar na Guzape Abuja.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno, ya yi magana kan makudan kudi da yake biyan masu taimaka masa duk wata inda ya ce babu mai ɗaukar kasa da miliyan daya.
Hafsan tsaro, Janar Christopher Musa ya nuna damuwa kan samun sojoji da ba su da kwarewar aiki, ya ce rundunar tana daukar tsauraran matakai wajen daukar ma’aikata.
NiMet ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama da tsawa a jihohin Arewa da kudanci ciki har da Abuja, Kano, Kaduna, Oyo, Delta da Lagos a ranar Juma’a, 22 ga Agusta.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya bayyana cewa zai goyi bayan duk wanda yake marawa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, baya.
Ana batun karawa Shugaba Bola Tinubu da yan siyasa albashi, mai fashin baki kan lamuran yau da kullum ya yi magana inda ya bukaci su yi murabus daga kujerunsu.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan jihar Nasarawa da na Abuja sun yi aiki tare wajen kama masu garkuwa da mutane da 'yan fashi a yankin.
Abuja
Samu kari