Abuja
Rundunar ƴan sandan FCT Abuja ta ce wani abun kwashe shahara na karfe ne ya yi bindiga sakamakon ɗaukar zafi fiye da kima a Anguwar Maitama da ke Abuja.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, wanda ake tuhuma kan wawushe N4bn.
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC ta bankado wani shiri na hargitsa zaben cike gurbi da za a gudanar a watan Faburairu da sauran zabuka a kasar.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya bayyana akwaiasu zuzuta matsalar rashin tsaron da ake fama da ita a birinin tarayya Abuja.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ce babban dalilin da ya hana shi rage ma'aikatu shi ne Minista daya ba zai iya rike ma'aikatu biyu zuwa uku ba a Najeriya.
Kungiyar yan Najeriya mazauna kasashen Amurka da Burtaniya, UNTF ta fito fili ta bayyana wadanda ke da hannu a matsalar rashin tsaron da addabi Abuja.
Majalisar Dattijai za ta gayyaci ministan FCT, Nyesom Wike domin ba da rahoto kan yawaitar hare-haren 'yan bindiga da kuma sace mutane da ake yi a Abuja.
Tsohon shugaban PDP, Injiniya Bayo Dayo ya watsar da jam'iyyar a jihar Ogun inda ya dawo APC saboda ayyukan raya kasa da Shugaba Bola Tinubu ke yi.
Jam'iyyar NNPP a Najeriya ta bayyana cewa har yanzu Sanata Rabiu Kwankwaso ba dan jam'iyyar ba ne yayin da ta ce Abba Kabir shi ne shugaba a Kano.
Abuja
Samu kari