Abuja
Hukumar yaki da rashawa (EFCC) ta kai sumame ofishin wasu 'yan canjin kudi a Abuja, sun yi awon gaba da mutane 50 da ake zargin suna tsawwala farashin dala.
AEDC yana barazanar yanke wutan Aso Villa, barikin sojoji saboda rashin biyan kudin wutar lantarki. Daga yanzu zuwa 28 ga Fubrairu ake bukatar a biya duk wani bashi.
Matakin dakatar da ayyuka manyan tankokin dakon man fetur da ƙungiyar NARTO ta ɗauka ya haddasa dogon layi da ƙarancin kan fetur a birnin tarayya Abuja.
Yayin da ake cikin mummunan hali a Najeriya, kungiyar ASUU ta ce ta rasa Farfesoshi 46 saboda tsadar rayuwa a Jami'o'in birnin Abuja da Minna da Keffi.
Shahararren malamin addini, Fasto Solomon Mustapha ya kara rokon ‘yan Najeriya da su kara hakuri komai zai dawo yadda ya kamata a kasar musamman halin kunci.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya tura sakon taya murna ga matar tsohon shuaban kasa, Muhammadu Buhari kan bikin ranar haihuwarta a yau Asabar 17 ga watan Faburairu.
Shugaban Izalah bangaren Jos ya bukaci Shugaba Tinubu ya dawo da tallafin mai don samun sauki ga al’umma inda ya ce 'yan kasar su na cikin wani hali.
Hukumar kula da kare hakkin masu amfani da kayayyaki ta kasa (FCCPC) ta sake bude kantin siyayya na Sahad da ta rufe a yankin Garki, babban birnin Abuja.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya yi martani kan sabon mukamin da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya samu a nahiyar Afirika.
Abuja
Samu kari