Abuja
Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani, Farfesa Isa Pantami ya karbi bakuncin dan takarar LP a zaben shugaban kasar 2023, Peter Obi a birnin Abuja.
Likitoci masu neman kwarewar aiki a Abuja sun shiga yajin aiki na sai baba ta gani, yayin da suka zargi gwamnati da kin biyan hakkoki da kuma karancin ma’aikata.
Hukumar NiMet ta yi gargaɗi kan yiwuwar ambaliya a Adamawa, Taraba da Gombe, yayin da ta kuma fitar da hasashen ruwan sama da iska mai karfi a fadin ƙasar.
An yi ta yada wasu jita-jita masu cewa ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike na fama da cutar zuciya. Hadimin ministan bai ce komai ba kan lamarin.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama mai karfi zai sauka a jihohi 15 na Arewacin Najeriya a ranar Lahadi, tare da gargadi ga jama’a, direbobi da kamfanonin jiragen sama.
Yan gwagwarmaya a Arewacin Najeriya da suka hada da Abba Hikima da Dan Bello sun shirya daukar mataki kan gwamnatin Bola Tinubu a Najeria kan basukan N-Power.
Shugaban karamar hukumwar birnin Abuja, Christopher Zakka Maikalangu ya tabbatar da rasuwar daya daga cikin hadimansa, Yunusa Ahmadu Yusuf ranar Juma'a.
Fadar shugaban kasa ta gana da Sarkin Musulmi da kuma shugabannin kungiyar Miyetti Allah inda ta nuna damuwa kan yadda shanu ke yawan cika titunan Abuja.
Ministar harkokin mata Hajiya Imaan Sulaiman-Ibrahim, ta bayyana cewa ba ta rike kowane ma'aikaci a zuciya ba kan zanga-zangar da suka gudanar a kanta.
Abuja
Samu kari