Majalisar dokokin tarayya
Majalisar wakilai ta rantsar da sababbin mambobi uku daga zaben cike gurbi na Agusta 2025, APC ta samu kujeru hudu, PDP daya, yayin da ya rage saura kujeru biyu.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya yi wa yan Najeriya albishir game da ayyukan Majalisar Dattawa ta 10 inda ya ce ta kasance mai gaskiya.
Sanata Ali Ndume ya dauki hanyar kawo karshen labaran karya da ake yada wa a kasashen waje a kan zargin kashe kiristocin Najeriya saboda addininsu.
Majalisar wakilai ta fara shirin kawo dokar da za ta lura da harkokin POS da Kirifto. Majalisa ta ce hakan zai kawo karshe dakile yawan zamba da damfara.
A labarin nan, za a ji cewa Kingsley Chinda, Shugaban Marasa Rinjaye a majalisar wakilai ya shiga matsala, yana ganin alakarsa da Wike za ta jawo masa asara.
Shugaban majalisar wakilai, Tajudeen Abbas ya bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kudiri yan sahihin zabe a Najeriya a shekarar 2027 yayin ganawa da EU
Shugabannin hukumar tarayyar turai ta EU sun gana da hukumar INEC kan shirin zaben 2027. INEC ta bukaci gyaran dokar zabe domin kaucewa matsala a 2027.
Majalisar Dattawa ta amince da kasafin Naira biliyan 140 ga hukumar NCDC don manyan ayyuka da gudanarwa a Abuja da jihohi shida na Arewa ta Tsakiya.
Shugaban majalisar wakilan Najeriya, Tajudeen Abbas, ya bayyana cewa matsalar rashin tsaro ta kusa zama tarihi. Ya ce nan da wasu 'yan shekaru za a daina batun.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari