Jami'ar Ibadan
Abuja - Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta kasa (JAMB) ta sanya makin shiga jami’a na shekarar 2022/23 zuwa 140 kamar yadda Jaridar Daily Trust ta rawa.
Wata budurwa ta ba da mamaki yayin da ta kammala digiri da makin da ba a saba gani ba. Ta yi karatu mai zurfi, ta kammala digirinta da CGPA din da ya kai 6.9.
Wani basaraken gargajiya a Najeriya ya riga mu gidan gaskiya. Rahotannin da muke samu daga majiyoyi sun bayyana cewa, basaraken ya hau karagar mulki ne a 2017.
Yan Najeriya da dama sun tofa albarkacin bakin su kan wani matashi da ya yi bajintar fita da sakamako mai daraja ta farko a jami'ar UI bayan samun F9 a NECO.
Basaraken jihar Oyo da ka fi sani da Alaafin of Oyo ya gwangwaje diyarsa da kyautar sabuwar mota bayan ta kammala digirin farko da sakamako mai daraja ta farko.
ASUU ta sake jan kunnen gwamnati a kan damfarar 'yan Najeriya ta hanyar cakuda kudin da aka ware don shirin bayar da tallafi da kudaden gudunmawa da aka samu do
A Najeriya, an gano COVID-19 ta kama wasu manyan Malaman lafiya 3 a babbar Jami’ar UI. Jesse A Otegbayo ya na cikin wadanda ke dauke da kwayar Coronavirus.
Da yake magana a wurin wani taro a jami'ar Ibadan ranar Litinin, Falana ya bayyana cewa tawagar masu kisan tana karkashin kulawar babban jami'in dan sandan da ke aiki tare da gwamnan a wancan lokacin. Falana ya kara da cewa daga
Hukumar EFCC sun kama mutm 89 da ake zargi da damfara, ‘Yan Yahoo din sun shiga hannu ne a wani gidan rawa na 360 da ke kan babban titin Akala a Garin Ibadan.
Jami'ar Ibadan
Samu kari