Aminu Waziri Tambuwal
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sakkwato ya yi alkawarin cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar zai inganta tsarin siyasar Najeriya.
Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Tambuwal, ya yi Alla-wadai da kai masa hari, yace ba zai lamurci wasu tsiraru su cakuda dan zaman lafiyan da Sakkwato ke da shi ba
Wasu da ake zargin 'yan daba ne sun farwa ayarin motocin gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal, sun lalata gilasan wasu motoci biyu ranar Lahadin nan.
Darakta janar na kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar, Gwamna Aminu Tambuwal ya ce dan takarar shugaban jasar na PDP zai bude boda idan ya ci zabe a 2023.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya bayyana lokacin da jam'iyyar PDP zata ɗauki mataki kan gwamna Wike na jihar Ribas da sauran ƴan tawagar G5.
Jam'iyyar PDP tana jimamin rashin magoya baya, yayin da jam'iyyar APC kuwa ke murna tare da farin ciki sabvida samun karin magoya baya a cikinta gabanin zaben
a ci gaba da fadi tsin warware takaddamar dake wakana a babbar jam'iyyar hamayya PDP, gwamna OKowa da Tambuwal sun garzaya gidan Obasanjo dake Abeakuta, Ogun
Gwamnoni irinsu Samuel Ortom, David Umahi, AbdulRahman AbdulRazaq, Solomon Lalong, Dapo Abiodun da Nyesom Wike sun maida martani ga kalaman Muhammadu Buhari.
Dukkan yan takara da shugabannin jam'iyyar Peoples Redemption Party, PRP, sun tattare sun koma jam'iyyar All Progressives Congress, APC, domin bada gudumawarsu.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari