
Babangida Aliyu







Dr Babangida Aliyu, ya bayyana cewa jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) ta sake yanke shawarar mika tikitin shugaban kasa ga arewa a zaben 2023 mai zuwa.

Tsohon gwamnan jihar Neja, Mu’azu Babangida Aliyu, ya bayyana cewa maimakon mika tikitin shugaban kasa na 2023 ga wani yanki, kamata yayi a bar shi ga mai rabo.

An zabi Sanata Zaynab Kure domin maye gurbin tsohon gwamnan Niger, Babangida Aliyu, a kwamitin amintattu na PDP (BoT) mai wakiltar shiyyar arewa ta tsakiya.

Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da karya tattalin arziki ta saka cafke tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babchir David Lawan, a kan badakalar bayar da kwa

A jiya Litinin ne Atiku Abubakar ya kai wa tsohon Shugaban kasa IBB ziyara har gida. An sa labule tsakanin Alhaji Atiku da Janar Ibrahim Badamasi Babangida.

Tsohon gwamnan Neja, Babangida Aliyu ya goyi bayan kira da Mamman Daura ya yi game da mika shugabanci ga wanda ya cancanta a 2023, ya ce ba a fahimce shi bane.

Ibrahim Badamasi Babangida ya yi hutun sallar bana tare da Iyalinsa. Tsohon Shugaban Najeriyar ya dauki hoton sallah tare da ‘ya‘ya da jikokinsa a Minna, Neja.

Za ku ji batutuwan da tsohon shugaban kasa IBB ya tattauna a kan su a wata hira da aka yi da shi. Ya yi maganar karin aure, gidan soja, Boko Haram da sauransu.

Wata babbar kotun jahar Neja ta wanke tsohon gwamnan jahar Neja, Babangida Aliyu daga zargin da hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta ke yi masa na satar zambar kudi naira biliyan 1.4
Babangida Aliyu
Samu kari