Mafi karancin albashi
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya yi kira da a bar kowace jiha a Najeriya ta samar da mafi karancin albashin da za ta iya biyan ma'aikata.
Kungiyar kwadago ta caccaki gwamnati kan yi mata tayin N62,000 a matsayin mafi karancin albashi wanda ko kadan bai yi kusa da abin da ta nema ba.
Kungiyoyin kwadago sun yi fatali da tayin da gwamnati ta yi na biyan N62,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma'aikatan Najeriya. Za a iya komawa yajin aiki.
Shugaban jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) Shehu Gabam ya nemi gwamnati ta biya N100,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi ga ma'aikata.
Gwamnoni sun fara tattauna adadin kuɗin da za su iya aminta da shi a matsayin sabon mafi ƙarancin albashi a lokacin da tattaunawa ta yi nisa da ƴan kwadago.
Wani jigo a PDP, Dare Glintstone Akinni, ya nemi kungiyoyin kwadago da su mika bukatu hudu ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu kan mafi karancin albashi.
Kungiyoyin kwadago na NLC, TUC sun caccaki gwamnonin Najeriya kan cewa ba za su iya biyan mafi karancin albashi na N60,000 ga ma'aikata ba. Sun bukaci su yi murabus.
Ma'aikata a Najeriya sun yi Allah wadai kan matsayar gwamnonin jihohi game da mafi karancin albashi da ake tababa bayan Shugaba Bola Tinubu ya fitar da N62,000.
Shehu Sani ya yi mamakin yadda gwamnan Edo ya gamsu da biyan N70,000 a matsayin mafi karancin albashi amma wasu gwamnoni sun gaza amincewa da hakan.
Mafi karancin albashi
Samu kari