Mafi karancin albashi
Tsohon mataimakin sakataren yaɗa labaran jam'iyyar APC na ƙasa, Timi Frank ya shawarci kungiyar ƙwadago ta NLC kada ka karɓi tayin da bai kai ₦250,000 ba.
Yayin da Kungiyar Kwadago ta NLC ke takun-saka da gwamnatin Najeriya, mun kawo muku rahoton kasashen Afirka da suka fi biyan mafi karancin albashin ma'aikata.
Rahotanni sun nuna cewa kwamitin mafi ƙarancin albashi ya koma teburin ci gaba da tattaumawa kan sabon albashin ma'aikata, ana tsammanin yau ne zaman ƙarshe.
Ministan kudi da harkokin tattalin arziki, Wale Edun, ya ce ba wani abun damuwa game da sabon mafi karancin albashi, ya gana da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Biyo bayan wa'adin sa'o'i 48 da aka ba shi, ministan kuɗi da harkokin tattalin arziki, Wale Edun ya miƙa kundin tsarin sabon mafi ƙarancin albashi na ma'aikata.
Awanni kaɗan bayan bullar rahoton sabon mafi karancin albashi, gwamantin tarayya ta musanta cewa an fitar N100,000 a matsayin mafi karancin albashi.
Yayin da Kungiyar NLC ta ke neman karin albashi, Ministan kudi, Wale Edun ya gabatar da sabon tsarin biyan mafi karancin albashi ga Shugaba Bola Tinubu.
A yau Alhamis ne wa'adin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba ministan kudi, Wale Edun kan samar da yadda karin albashi zai kasance a Najeriya ya cika
Mai magana da yawun majalisar wakilai, Hon. Akin Rotimi, ya ce kungiyoyin kwadago suna zuzuta albashin 'yan majalisun tarayya domin harzuka 'yan Najeriya.
Mafi karancin albashi
Samu kari