Ilorin
Al'ummar jihar Kwara da dama na nuna farin cikinsu yayin da buhun shinkafa mai nauyin kilogiram 50 ya koma N52,000 zuwa N54,000 daga N80,000 da aka sayar a baya.
Gwamnatin jihar Kwara ta aika tawaga ta musamman wadda ta dura kasuwar Mandate da ke Ilorin inda suka kwace naman shanu da aka yi fargabar na dauke da guba.
Tsohon alkalin kotun daukaka, Ahmad Olarewaju Belgore, ya yi bankwana da duniya yana da shekara 71. An bayyana rasuwarsa a matsayin babban rashi.
A safiyar yau Juma'a ne mahaifiyar mataimakin gwamnan jihar Kwara, Mama Ena Maud Alabi ta rigamu gidan gaskiya, Gwamna AbdulRazaq ya mika sakon ta'aziyya.
Wata mummunar gobara da ta tashi a safiyar ranar Talata ta babbake shaguna da dama a babbar kasuwar Owode da ke Offa, jihar Kwara, an tafka babbar asara.
Wata kotun majistare a jihar Kwara ta dauki mataki kan Olowofela Oyebanji, wanda ake zargi da kashe Sarkin Kwara, Oba Peter Aremu bisa rashin lafiya.
Wani direban motar bas ya yi bankwana da duniya lokacin da yake tsaka da tuka wasu dalibai zuwa jami'ar Ilorin (Unilorin) da ke birnin Ilorin a jihar Kwara.
Wani fursuna a gidan yarin Oke-Kura a Ilorin babban birnin jihar Kwara ya harbe wani bakanike da ke tsaye a gefen hanya. Lamarin dai ya faru ne a ranar Juma'a.
Wata matar aure mai suna Aminar ta nemi kotu ta raba aurenta da mijinta bisa rashin nuna soyayya, kulawa da ɗaukar ɗawainiyar iyalansa a Ilorin jihar Kwara.
Ilorin
Samu kari