Ilorin
‘Yan fashi sun raba wani mutum da kudinsa bayan ya fito daga cikin banki. Abin da ya bada mamaki shi ne wadanda su ka yi fashin sun zo da shihar 'yan sanda.
Wata kotu da ke zamanta a Ilorin babban birnin jihar Kwara ta tura wata shugabar masu addinan gargajiya Iya Osun gidan yarin saboda cin mutuncin malamin addini.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya amince gwamnatinsa ta raba wa kowane ɗalibi N10,000 kyauta domin rage musj raɗaɗin cire tallafin man fetur.
Wani matashi Adewole Idowu Oluwatobi da ya shafe shekaru 29 yana neman iyayensa, ya ce har yanzu bai cire rn cewa zai hadu da su ba, ya nemi 'yan Najeriya su.
Alhaji Aloa, shahararren mawakin Najeriya mazaunin Ilorin, jihar Kwara ya riga mu gidan gaskiya. Ya rasu a safiyar ranar Litinin a gidansa kuma an birne shi.
Likitocin babban asibitin Ilorin a jihar Kwara sun ajiye aiki na kwana biyu saboda dukan abokin aikinsu da wani jami'in dan sanda ya yi bayan ya duba matarsa.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, LP, ya bukaci yan Najeriya su karbi kudi idan APC da PDP sun basu amma duk da hakan zabi jam'iyyar LP
Taiwo Ajadi, wani magaidanci uban 'ya'ya uku ya nemi Kotun yanki ta kawo karshen aurensa da ma< dakinsa saboda bata masa biyayya ga taurin kai da rashin ladabi.
Kotun tarayya dake zamanta a Ilorin, jihar Kwara, ta soke zaben fidda gwanin ya ba bawa Raheem Olawuyi nasara a matsayin dan takarar APC na mazabar a zaben 2023
Ilorin
Samu kari