Yayin da ake maganar sulhu da Iran, shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ci gaba da kai hare-hare kan Iran idan har ba a cimma yarjejeniyar zaman lafiya ba.
Yayin da ake maganar sulhu da Iran, shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar ci gaba da kai hare-hare kan Iran idan har ba a cimma yarjejeniyar zaman lafiya ba.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana a boye da gwamnonin APC a fadar gwamnati Abuja, inda aka fara taron da yamma bayan sauyin wuri daga dakin majalisa.
Gwamna Yahaya Bello na jahar Kogi ya roku mambobin kwamitin zartarwa na APC a jiharsa su nuna masa goyon baya tun a gida domin samun nasara a babban zaben 2023.
Bangaren jam'iyyar APC a jihar Kano dake goyon bayan tsohon gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya ce zai ɗaukaka kara game da hukuncin Kotun ɗaukaka kara.
Wata kungiya ta direbobin Keke Napep ta karfafawa takarar Yemi Osinbajo. Shugaban TOAN na kasa ya bayyana cewa za su marawa mataimakin shugaban kasar baya.
Za a ji kungiyar Dattawan Ibo ta ce babu abin da za su yi da ‘dan takarar mataimakin shugaban kasa a 2023, sun ce sai dai a damka masu mulkin Najeriya ko rijiya
Duk da umarnin da Kotu ta bawa Mu'az Magaji Dan Sarauniya na hana shi magana, Magaji ya cigaba da amfani da shafin Facebook kamar yadda ya saba bayan fitowarsa.
Ekiti - Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Mista Segun Oni, ya bayyana cewa ya koma jam'iyyar SDP kuma zai fafata a zaɓen 18 ga watan Yuni dake tafe na gwamnan jihar.
Yayin da kowace jam'iyyar siyasa ke kokarin ƙara karfi da shirya wa zuwa babban zaben 2023, PDP ta yi babban kamu na jigogi da mambobin APC a jihar Bayelsa.
Mun tattaro maku duk jerin 'Yan siyasa 4 da su ka rike Minista a mulkin Goodluck Jonathan tsakanin 2011 da 2015, yanzu su ke Gwamna a jihohinsu a Najeriya.
Goodluck Jonathan ya sha kasa a takarar shugaban kasa a karon farko a tarihin Najeriya, Kwankwaso ya bayyana silar rashin nasarar jam’iyyar PDP a zaben na 2015.
Siyasa
Samu kari